A kwanan nan wani ɗan ƙasar Belgium ya ja hankalin mutane bayan kotu ta wanke shi daga zargin yin tuƙi cikin maye. Bisa taimakon likitoci, an gano mutumin mai shekara 40 na da wata larura da ke sa ...