A yau Alhamis, Fafaroma Francis ya bayyana ta'aziyarsa ga babban limamin katolika na New Orleans akan harin da aka kai birnin ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.